Home » Facebook da Instagram sun dawo aiki

Facebook da Instagram sun dawo aiki

Facebook da Instagram sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan duniya.
mutane da dama da suke Amfani da shafukan sada zumunta sun kasa shiga shafukansu sakamakon matsalar da aka samu.


matsalar ya fara ne tun da tsakar ranar yau Talata. Duk wani kokari da masu amfani da shafukan suka yi don hawa shafukan sada zumunta guda biyu ya ci tura, inda aka buɗe wani maudu’i a shafin X mai taken “Facebook and Instagram down” ma’ana Facebook da Instagram sun tsaya aiki.


Zuwa yanzu dai komai ya dawo aiki, inda masu amfani da shafukan suka

Related Posts