Gabatarwa Sunana Ismail Waziri, kuma an haifeni ne a unguwan Pantami dake garin Gombe. Nayi karatun firamare da na sakanderiyal duka a makarantar; Alheri Model
Category: Bakon mu na mako
Bakon mu na wannan makon daya ne daga cikin masu ruwa da tsaki a harkan fasaha a Arewacin Nigeria,wanda yake bada gudunmawa sosai a harkan