Kamfanin ayyukan kuɗi na Nijeriya, Paystack, ya sami lasisin fara ayyukansa kasashen Masar da Rwanda. Har ila yau rahotanni sun nuna cewa ta yi haɗin
Category: Kamfanoni
Bankin Fidelity PLC, a ranar Juma’a, ya mayar da batun ci gaba da tura kudi zuwa asusun Moniepoint, PalmPay, OPay da Kuda Bank. Bankin na
Sashen tallace-tallace ta Jumia da aka fi sani da ‘Jumia Advertising’ a turance, ya kaddamar da wani tsari da ya kira da ‘Programmatic Advertising service’,
TECH Hausa ta labarto cewa; Bankin Moniepoint Microfinance, bankin da ke bada damar huldar kudi baki daya da sauran bankuna tare da kuma bada damar
Kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria, a karkashin shirinsa na ‘Touching Lives Initiative’, ya bada tallafin kayan aiki da dama ga Cibiyar Tallafawa masu bukatu na
Tech Hausa ta labarto cewa; kamfanin ‘Emerging Markets Telecommunications Services (EMTS)’ dake gudanar da layin sadarwa na 9mobile, ta yi bikin cika shekaru 15 a
A yayin da yake maida hankali wajen yaƙar sakonnin ‘spam’, magudi, da ayyukan ‘bot’ a kan dandamalin na X, wanda aka fi sani da Twitter
Tech Hausa ta labarto cewa; bayan shekaru biyar da kafa manhajar ajiya da cire kudi ta Opay mallakin kamfanin OPay Digital Services Limited, a yanzu
Kamfanin Microsoft na son karfafawa kanana da matsakaitan masana’antu (SMEs) har guda miliyan 10 a Afirka nan da shekarar 2025. Tallafin na Microsoft zai bada
Smartcash Payment Service Bank (PSB) Limited, wanda reshe ne na kamfanin Airtel Nigeria, ya hada hannu da kamfanin Thunes, mai biyan bukatar masu huldar kudi