Arewa an barmu a baya a bangarori daban daban na cigaba ciki harda abunda ya shafi kasuwanci da kana nan sana`a.Startup founders a Arewa na
Category: Kamfanoni
Kamfanin Airtel Africa Plc ya sanar da nadin Carl Cruz a matsayin sabon manajan darakta kuma shugaban kamfaninsu na Airtel Nigeria. A ranar Alhamis, kamfanin
Kamfanin crypto da web3 na Najeriya, Lazerpay ya rufe ayyukansa, biyo bayan gazawar sa na samun karin kudade daga masu zuba hannun jari. Tun a
Moniepoint, wani bankin kasuwanci a Najeriya,sun musanta rahotannin dake nuna cewa sun sayi kamfanin PayDay. Wannan na zuwa ne bayan WeeTracker, wata mujallar fasaha ta
Kamfanin fasahar hada-hadar kudi na Pan-Afrika da ke ba da daman bude asusu ajiya na kasashen duniya (USD, EUR & GBP) ga ‘yan Afirka, ya
Kamfanin twitter sun kasance a baya suna bada shaidar tabbatar wa ga sanannu mutane da sauran shahararrun masu amfani da kafar na twitter,in duk wanda
Kamfanin Meta wanda shi ne ya mallaki shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya sanar cewa zai sake korar ma’aikata dubu
Figma manhajar da ake amfani dashi wajen tsara UI/UX Wanda shine mafi shahara manhajar kirkirar UI/ UX sun fitar da sanarwar da ke nuna sun
Shahararren bankin nan dake aiki a yanar gizo Kuda sun tafka Asara kudi wanda yawan shi ya kai Naira biliyan shida a shekarar 2021 wani
Kamfanin sadarwa na MTN ya kaddamar da gwajin fasahar 5G a Najeriya, za’a fara gwajin me a birane bakwai, kamfanin MTN ya bayyana cewa an