Home » M-KOPA kamafnin fintech dake kenya sun tara $250M

M-KOPA kamafnin fintech dake kenya sun tara $250M

M-KOPA  daya daga cikin manyan kamfanin fintech da ake dasu a kenyan sunyi nasarar tara kudi dala dari biyu da hamsin $250M, sun tara kudin ta tsarin debt and equity funding.

Da wannan sabon tallafin, M-KOPA zai rika samun akalla kwastomomi 100,000 duk wata domin bunkasa kwastomominsa miliyan uku a kasashen Kenya, Najeriya da Ghana. Hakan na biyo bayan kudurin su na ganin sun shiga kasashe masu yawa a Afrika dama wasu kasashen na ketare.

Suna kuma cigaba da gudanar da kikirar abunda ya shafi hardware sun sayar da panel na sola masu yawan gaske kuma sun samar da tsarin da ya samar da babura masu aiki da wutan lantarki,da wannan sabon kudin da suka samu suna fatan bunkasa kamfanin.

Related Posts