Home » USSD code din da hukumar NCC ta lamunce ayi aiki dasu

USSD code din da hukumar NCC ta lamunce ayi aiki dasu

Mutane da dama yau sunyi ta faman duba nawa suke dashi a waya koh duba data amma lambobin da suka saba aiki dashi baya aiki, hakan ya faru ne sakamakon fara aiki da kamfanonin sadarwa sukayi da umurni da Hukumar NCC ta basu na aiki da USSD Code na bai daya wanda ya fara aiki daga yau 17 ga watan mayu.

Daga yanzu wannan lambobin sune za’a na aiki dasu kaman haka.

*310# duba Balance

*311# saka kati.

*312# sayan data.

*321# tura data.

*323# duba Balance na data

*303# karban bashi

Related Posts