Home » An karrama shugaban kamfanin Engausa Hub

An karrama shugaban kamfanin Engausa Hub

Engausa HUB Kamfani da ke koyar da ilimin fasahar zamani da kirkire-kirkire cikin harshen Hausa.Engausa sun dade suna koyar da matasa Abubuwa da dama da suka shafi fasaha.


Matasa da dama a ciki da wajen Kano sun koyi sana’o’in dogaro da kai, a Engausa.kokarin da Engausa sukeyi Wajen kawo cigaba da taimakon al’umma ta hanyar koyarwa da kimiya da Fasaha cikin harshen Hausa, yasa Jami’ar Maitama Sule dake kano suka karrama su da allon girmamawa na musamman.

Related Posts