Home » Mutanen jihar Nasarawa muna gabatar muku Easybuy4me

Mutanen jihar Nasarawa muna gabatar muku Easybuy4me

Easybuy4me sun saukake muku wahala zuwa sayayya koh kai sako, kuna zaune a gida koh wurin aikin ku, zasuje suyi muku duk wani aike koh chefene cikin sauki ba tare da an samu matsala ba.

Kayan Abinci ka saya kake so a dauko maka, koh kuma kayan ka da yake wurin wanki, wani sako kake dashi da za’a kai wa abokan hulɗar ka na kasuwan duk wannan Easybuy4me zasu maka cikin sauri.

A duk lokacin da ka bamu aiki toh ka kwanta kawai cikin nistuwa da kwanciyar hankali zamu gabatar maka tamkar kau kayi da kanka, mutane da dama sun jarraba aiki damu kuma suna godiya da san Barka. Muna nan a Garin Lafiya na Jihar Nassarawa, muna iya kai sako a dukkan nin cikin Garin Lafiya.

Muna da ma’aikata masu hazaka, muna da kayan aiki na zamani tare da machine masu inganci da muke aiki dasu Wajen kai sako cikin kankanin Lokaci, ku ziyarci shafin mu na yanar gizo koh ku kira mu kai tsaye ta Wannan layin +234 816 768 9582

Related Posts