Home » NorthFlix manhaja na musamman da zaku iya kallon Fina Finan Hausa

NorthFlix manhaja na musamman da zaku iya kallon Fina Finan Hausa

NorthFlix manhaja ne da aka samar domin masu sha`war kallon fina finan hausa, manhajan yana dauke da zafafan fina finan Hausa na Kannywood masu fadakarwa, ilimantarwa, da kuma nishadantarwa zaku iya kallo daga wayan ku a duk inda ku ke a fadin duniya.

Koh wani irin waya kake amfani dashi zaka iya aiki da wannan manhajan domin an tanadar da manhajan na Iphone da kuma Android, ga masu amfani da android zaku samu manhajar Northflix a Play Store haka masu Iphone suma zasu samu a App store.