Home » Shiri na musamman don koyar da fasaha Data science a Kaduna

Shiri na musamman don koyar da fasaha Data science a Kaduna

Click-On Kaduna wani shiri na da aka samar domin bada horo na musamman akan abunda ya shafi fasahan zamani, domin samar da hanyoyin dogaro dakai ga matasan jihar Kaduna.

Sun tantace mutane Arbain 40 cikin mutanen da suka nuna sha`awan koyan Data science,an gudanar da tantancewa ne ta hanyar rubuta jarabawa, inda mutum 100 cikin 200 da suka rubuta suka samu daman zuwa wa matakin yin interview daga nan kuma aka tantance mutum 40 domin cin moriyar wannan shirin.

Related Posts