Home » An gudanar da taron Google IO na bana

An gudanar da taron Google IO na bana

Bana ma kaman koh wace shekara kamfani Google Sun gabatar da taron su na Google IO da suka saba gabatarwa domin baje kolin sabbin fasaha da suke dashi.


A wannan shekara sun gabatar da abubuwa masu yawan gaske, inda mafi yawan abinda suka fi maida hankali a kai a wannan shekarar shirin fasaha Ai, sun gabatar da tsare tsare masu tarin yawa wanda duka ya shafi wannan fasahar ne an Ai.


Akwai sabbin Features na Ai da suka gabatar a wayan Android, wanda zai bawa masu Amfani da wayan daman morar fasahar na ai yanda ya kamata ta hanyar saukake yanda ake yin abubuwa masu yawa da waya.
Cikin Gmail ma an gabatar da sabbin fasaha Ai wanda zai baka daman amfani da Ai wajen turawa sako, da kuma tsara sakonni ka.


A bangare Hardware ma an gabatar da sabuwar wayar Google pixel fold, wanda shine foldable waya na Farko daga kamfani na Google.

Related Posts