Home » Samsung Galaxy S23

Daya daga cikin mafi kyawun saka sakin wayoyi ta sami ci gaba – Samsung Galaxy S23 yana da  sauri, ƙarfi, sanan kuma da kira, kuma tare da ƙarin karfin batir. Galaxy S23 har yanzu yana nan kamar S22 ne , mara nauyi kuma mai ban sha’awa kamar koyaushe, kuma muna tsammanin zai zama abin da aka fi so a cikin masaikaitan wayoyi.

Sabbin samfuran Galaxy S23 suna gabatar da ingantaccen ƙira, kuma shine abu na farko da zaku lura da zaran idon ku ya kai kan wayar . Bugu da ƙari, bangarorin gilashin gaba da na baya an yi su da Gorilla Glass Victus 2 tare da ingantacciyar juriya.

Galaxy S23 tana dauke da ƙaramin screen mai girman 6.1-inch Dynamic AMOLED 2X tare da tsawaita haske zuwa 1080p da ƙarfin wartsakewar (refresh rate) 120Hz. An inganta fasahar hasken dake wayar, kuma yanzu ya zama nits 1750, sama da nits 1300 akan Galaxy S22.

A karon farko cikin dogon lokaci, duka jeri na Galaxy S23 yana amfani da chipset na Snapdragon, don haka ba kwa buƙatar shigo da naúrar da ke da ƙarfi ta Qualcomm idan ba’a sha’awar chipset na Exynos. Samsung ya yi amfani da sigar da aka rufe ta keɓancece ga wayoyin Galaxy S23 tare da manyan CPU da GPU. 

Kyamarar har sawon shekara uku a baya ba ta ga wani ci gaba ba – na 50MP OIS na farko, 10MP 3x telephoto, da kyamarar 12MP gabaɗaya ta kasance iri ɗaya. Abin da aka haɓaka shine kyamarar selfie – yanzu tana da 12MP kuma tana goyan bayan Super HDR, yayin da take aiki da autofocus da ɗaukar hoto na 4k.

An ƙara ƙarfin baturi da 200mAh, kuma yanzu ya zama 3,900mAh. Ƙarfin caji iri ɗaya ne da na S22 – 25W cajin waya, tare da mara waya.

Samsung S23  Yana dauke da 

  • Body: 146.3×70.9×7.6mm, 168g; Glass front (Gorilla Glass Victus 2), glass back (Gorilla Glass Victus 2), aluminum frame; IP68 dust/water resistant (up to 1.5m for 30 mins), Armor aluminum frame with tougher drop and scratch resistance (advertised).
  • Display: 6.10″ Dynamic AMOLED 2X, 120Hz, HDR10+, 1750 nits (peak), 1080x2340px resolution, 19.5:9 aspect ratio, 422ppi; Always-on display.
  • Chipset: Qualcomm SM8550-AC Snapdragon 8 Gen 2 (4 nm): Octa-core (1×3.36 GHz Cortex-X3 & 2×2.8 GHz Cortex-A715 & 2×2.8 GHz Cortex-A710 & 3×2.0 GHz Cortex-A510); Adreno 740.
  • Memory: 128GB 8GB RAM, 256GB 8GB RAM, 512GB 8GB RAM; UFS 3.1 – 128GB only, UFS 4.0.
  • OS/Software: Android 13, One UI 5.1.
  • Rear camera: Wide (main): 50 MP, f/1.8, 24mm, 1/1.56″, 1.0µm, Dual Pixel PDAF, OIS; Telephoto: 10 MP, f/2.4, 70mm, 1/3.94″, 1.0µm, PDAF, OIS, 3x optical zoom; Ultra wide angle: 12 MP, f/2.2, 13mm, 120˚, 1/2.55″ 1.4µm, Super Steady video.
  • Front camera: 12 MP, f/2.2, 26mm (wide), Dual Pixel PDAF.
  • Video capture: Rear camera: 8K@24/30fps, 4K@30/60fps, 1080p@30/60/240fps, 720p@960fps, HDR10+, stereo sound rec., gyro-EIS; Front camera: 4K@30/60fps, 1080p@30fps.
  • Battery: 3900mAh; 25W wired, PD3.0, 50% in 30 min (advertised), Wireless (Qi/PMA), 4.5W reverse wireless.

Related Posts