Home » Daman koya fasaha Ai kyauta daga NITDA

Daman koya fasaha Ai kyauta daga NITDA

Hukumar bukasa fasahar sadarwa ta kasa NITDA sun shirya wani shiri na musamman da za`a koyar da fasahan ga matasan Nijeria, an fara yin rijista ga duk mai sha`awar shiga cikin tsarin koyarwan zai iya yin register a wannan Adreshin.

Masu bukatar fara koya daga matakin farko zasuyi rijista a wannan adreshin.

Masu masaniya kadan kuma dake bukatan karin ilimin Ai zasuyi rijista a wannan adreshin.

Za a fara koyarwa ranar Litinin shabiyar ga watan mayu na wannan shekara 15th May 2023

Za a rufe yin Rijista rana Jumma`a  shabiyu ga watan mayu na wannan shekarar 12th May 2023.

https://twitter.com/NITDANigeria/status/1656303536819564545?s=20

Related Posts