Home » Kamfanin Facebook Zai Bude ofis a Lagos

Kamfanin Facebook Zai Bude ofis a Lagos

Kamfanin facebook ya bada sanarwan bude sabon ofishi a jihar Lagos,kamfanin shine zai kasance na biyu a nahiyar Africa bayan ofishin su dake kasar South Africa.Ofishin zai rika kula da dukkan abunda ya shafi aiyukan facebook a Africa,da kuma hanyoyin da zasubi don inganta manhajar su a nahiyar.