Home » TECNO Camon16 Premier Sabon Waya Daga Kamfanin TECNO Mobile

TECNO Camon16 Premier Sabon Waya Daga Kamfanin TECNO Mobile

Kamfanin Tecno ya fitar da sabon waya Camon16 Premier,wayan da sukace sunyi kokari sosai wajen ganin sun saka dukkan abunda ya kamata waya yazo dashi domin burge mai amfani dashi.

Abubuwan da wayan yazo dashi.

• Camera Gaban wayan: 48MP +8MP Ultra Wide Angle
• Camera Na baya: 64MP +8 Ultra wide +2MP Night Camera +MP Portrait sensor +Ultra Night portrait powered by TAIVOS™
• Girman Wayan: 6.9-inch FHD hole-punch Display
• Battery: 4500mAh with 33W fast charger
• kwakwalwar wayan:128GM ROM + 8GB RAM
• Injin Wayan: Helio G90T Extreme Performance
• Manhaja: HiOS based Android 10
• Farshin Wayan: dubu dari da shabiyar da dari takwas, N115,800

Karin Bayani.
Wayan yana da ingantaccen camera duk mai bukatan waya domin daukan hoto Camon16 premier zai burgeshi,yana kuma da battery daidai gworgwodo kuma yana cika da wuri in an saka shi a chaji,

Kudin wayan a yanzu Naira dubu dari da shabiyar da dari takwas ne, N115,800 kuma babu wayan yanzu a shagunan sayar da waya duk mai bukatan sayan wayan a yanzu ana iya saya ne(pre-order)a shafin http://bit.ly/camon16-pre-order duk wanda yayi order daga ran 1/9/2020 zuwa 21/9/2020 zai iya samun kyauta daga kamfanin na Tecno.

Akwai kuma kyauta 10GB na browsing da wayan zaizo dashi.