Home » Me ya faru ake shirin dakatar da bada Virtual Card a Nigeria

Me ya faru ake shirin dakatar da bada Virtual Card a Nigeria

Virtual card katin ATM amma bana zahiri ba wanda shi numbobin dake zuwa a jikin ATM din kawai za a baka,Makon daya gabata,kamfanonin irin su  Flutterwave (Barter), Busha, Payday, Eversend da suke bada daman mallakar Virtual card sun fidda sanarwan daina bada katin na ATM wanda bana zahiri ba wanda ake bada nombobin jikin kawai domin amfani dashi a yanar gizo wajen biyan kudi.

Inda suka bayyana cewa sun samu wannan matsala ne daga asalin kamfanin da ke samar musu da virtual card din akwai gyara da zasu gabatar na dan tsawon lokaci.

Related Posts