Home » Tecno Pop 4 Pro Sabon waya daga kamfanin TECNO Mobile

Tecno Pop 4 Pro Sabon waya daga kamfanin TECNO Mobile

Kamfanin Tecno sun fitar da sabon waya Tecno Pop4 da kuma Pop 4 Pro.inda suka kaddamar da Pop4 a Kenya Pop4 pro kuma a kasan Dubai.
Zuwa yanzu wayoyin guda biyu za’a iya samun su a Nigeria ga dukkan mai bukata.
Abubuwan da wayan yazo dashi.
Tecno Pop4 Pro
• Camera Gaban wayan: 8 MP Front Camera
• Camera Na baya: 8 MP + 0.3 MP Dual Rear Cameras
• Girman Wayan: 6.52-inches TFT LCD Display, 540 x 1200 pixels, 20:9 ratio (~189 ppi)
• Battery: Non-Removable Li-Ion 5000 mAh Battery
• kwakwalwar wayan:16GBROM + 1GB RAM
• Injin Wayan: Quad-core Mediatek MT6739WA
• Manhaja: Android 10 (Go Edition)
•Karfin Network: 4G LTE
•Yana Da Fingerprint
• Farshin Wayan: za’a iya samun shi daga 40,000 naira.
Tecno Pop4
• Camera Gaban wayan: 8 MP Front Camera
• Camera Na baya: 5 MP Rear Camera
• Girman Wayan: 6.0 inches IPS LCD Display, 480 x 960 pixels, 18:9 ratio (~219 ppi )
• Battery: Non-Removable Li-Ion 5000 mAh Battery
• kwakwalwar wayan:32GBROM + 2GB RAM
• Injin Wayan: Quad-Core MediaTek MT6580 (32nm)
• Manhaja: Android 10 (Go Edition)
•Karfin Network: 3G LTE
•Yana Da Fingerprint
• Farshin Wayan: za’a iya samun shi daga 37,000 naira.