Home » Twitter fleets Sabon tsari daga kamfanin twitter da zai baku daman saka sako da zai bace bayan awa 24

Twitter fleets Sabon tsari daga kamfanin twitter da zai baku daman saka sako da zai bace bayan awa 24

Twitter Fleets yana nan ne kaman yanda WhatsApp status da kuma facebook story suke ana iya saka sako na wasu awanni kamin ya bace.
Kaman dai yanda WhatsApp status yake shima Twitter Fleets haka yake, ana iya saka rubutu hoto koh video,zaka iya kallon adadin abokan ka da suka bude sakon kaman yanda WhatsApp status ke aiki.
Tuni masu amfani da manhajar Twitter suka fara amfani da wannan sabon tsari inda da dama suke nuna jin dadin su da sabon tsari.