Home » Gurbin Karatu kyauta daga NITDA

Gurbin Karatu kyauta daga NITDA

Hukumar bukasa fasahar sadarwa ta kasa NITDA da hadin guiwa COURSERA sun sanar da gurbin karatu a bangarori fasaha masu yawa a kyauta ga matasa Najeriya.
Akwai Darrusa fiye da 12 da mutum zai iya zaba domin yin karatu, zai kuma samu takardar shaidar kammalawa, bayan an kare karatun.


Za’a fara yin rijista ranar Ashirin da hudu ga watan Janairu 24/1/2024 za’a fara karatu a ranar goma ga watan Fabrairu 10/2/2024.
Domin yin rijista ku shiga wannan adreshin

Related Posts