Home » Gurbin Karatu kyauta daga NITDA

Gurbin Karatu kyauta daga NITDA

Hukumar bukasa fasahar sadarwa ta kasa NITDA da hadin guiwa COURSERA sun sanar da gurbin karatu a bangarori fasaha masu yawa a kyauta ga matasa Najeriya.
Akwai Darrusa fiye da 19 da mutum zai iya zaba domin yin karatu, zai kuma samu takardar shaidar kammalawa, bayan an kare karatun.


Za’a fara yin rijista ranar talatin da daya ga watan Mayu 31/5/2023 za’a rufe Rijista shahudu ga watan Yuni 14/6/2023 za a ɗauki tsawon watanni shida ana wannan karatu.
Domin yin rijista ku shiga wannan adreshin

Related Posts