Gwamnatin Najeriya ta shigar da karar kamfanin Meta, wanda ya mallaki shafukan sada zumunta da muhawara na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, saboda yin
Category: Labaran Fasaha
Yanzu kusan kowa ya fahimta, ICT jigo ce ga duk mai rayuwa a ƙarni na 21; ba wani sashe, aiki ko sana’a da fasahar zamani
Shahararren bankin nan dake aiki a yanar gizo Kuda sun tafka Asara kudi wanda yawan shi ya kai Naira biliyan shida a shekarar 2021 wani
Hukumar Kula da Harkokin Sadarwar ta Najeriya ta gano wasu abubuwan da ka iya kawo tsaiko ga ‘ya kasa a kan manhajar Google Chrome. A
Rashin damar gyara kuskuren rubutun da aka wallafa a Twitter na dab da zama tarihi. A ranar Alhamis kakakin kamfanin Twitter, Stephanie Cortez, ta sanar
Galaxy Backbone babban kamfanin na fasahar sadarwa zasu bude Ofishin su na Arewa maso Gabas a jihar Gombe, sun bayyana hakan ne a Lokacin da
Kamfanin sadarwa na MTN ya kaddamar da gwajin fasahar 5G a Najeriya, za’a fara gwajin me a birane bakwai, kamfanin MTN ya bayyana cewa an
Virtual card katin ATM amma bana zahiri ba wanda shi numbobin dake zuwa a jikin ATM din kawai za a baka,Makon daya gabata,kamfanonin irin su
Click-On Kaduna wani shiri na da aka samar domin bada horo na musamman akan abunda ya shafi fasahan zamani, domin samar da hanyoyin dogaro dakai
Netflix sun fitar da sanarwan hadin gwiwa tsakanin su da Microsoft akan abunda ya shafi tallace tallace da ake sawa a Netflix,Wannan yana nufin cewa