Tech Hausa ta labarto cewa; kamfanin ‘Emerging Markets Telecommunications Services (EMTS)’ dake gudanar da layin sadarwa na 9mobile, ta yi bikin cika shekaru 15 a
Category: Labaran Fasaha
Kamfanin Bolt mai gwagwarmayar kasuwanci a Nijeriya a bangaren fasaha ya kaddamar da sabuwar cibiyar hada hadar tuki domin bunkasa kwarewar abokan huldarsa a fannin
A yayin da yake maida hankali wajen yaƙar sakonnin ‘spam’, magudi, da ayyukan ‘bot’ a kan dandamalin na X, wanda aka fi sani da Twitter
Aminu Maida (Dr.), sabon Mataimakin Shugaban Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC), ya ce zai daidaita tsarin hukumar wajen mayar da hankali don cimma alkawurran da
Tech Hausa ta labarto cewa; bayan shekaru biyar da kafa manhajar ajiya da cire kudi ta Opay mallakin kamfanin OPay Digital Services Limited, a yanzu
Kamfanin Microsoft na son karfafawa kanana da matsakaitan masana’antu (SMEs) har guda miliyan 10 a Afirka nan da shekarar 2025. Tallafin na Microsoft zai bada
Smartcash Payment Service Bank (PSB) Limited, wanda reshe ne na kamfanin Airtel Nigeria, ya hada hannu da kamfanin Thunes, mai biyan bukatar masu huldar kudi
Bosun Tijani, ministan sadarwa, kirkire-kirkire, da tattalin arzikin dijital na Nijeriya (FMoCIDE), ya bayyana shirin ma’aikatar na horas da mutum miliyan uku masu koyo da
Hukumar binciken sararin samaniya wacce aka fi sani da NASRDA, ta sanar da shirin mallakar wani tauraron dan adam mai karfin daukar hoto domin ya
Kamfanin Alterra Capital Partners ya tara dala miliyan 140 a tashin farko na asusunsa, inda yake harar tara dala miliyan 500. Asusun, wanda ake sa