TECH Hausa taabarto cewa; a yayin da ake yi wa nahiyar Afirika kallon tattalin arziƙinta na iya farfaɗowa musamman idan ta rungumi kasuwancin intanet da
PalmPay, mahajar hada-hadar kuɗi da aka kirkira ta hanyar fasaha, ya ce masu amfani da manhajar sun kara bunkasa zuwa mutum miliyan 30, inda kamfanoni
Kimiyya abu ne mai muhimmanci a rayuwar da kullum. Domin tana ba da gudummawa sosai wajen sauƙaƙa waɗansu lamarun rayuwar, duk da matsalolin da yake
A wani gagarumin ci gaba domin ci gaban fasaha da gudanar da mulki a Nijeriya, Kashifu Inuwa, Darakta-Janar na Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa
Manajar Darakta kuma Babbar Jami’ar Kamfanin Sadarwar Tauraron Dan Adam (NIGCOMSAT), Misis Nkechi Egerton-Idehen ta bayyana shirin kawo sauyi ga ilimi a Nijeriya ta hanyar
A taron farko na masu haɓaka manhajar OpenAI, Shugaba Sam Altman ya bayyana cewa ChatGPT, sanannen AI chatbot, masu amfani da shi a duk mako
A wani yunkuri na sanya Nijeriya ta zama fitacciya kuma gawurtarciya a kasuwannin zamani na duniya, Babban Daraktan hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta kasa (NITDA),
A ranar Laraba, 11 ga Oktoba, 2023, Shugaba Bola Ahmed Tinubu (GCFR) ya nada Misis Nkechi Jane Egerton-Idehen a matsayin Manajan Darakta kuma Babbar Jami’ar
Kamfanin ayyukan kuɗi na Nijeriya, Paystack, ya sami lasisin fara ayyukansa kasashen Masar da Rwanda. Har ila yau rahotanni sun nuna cewa ta yi haɗin
Shin ke mace ce da ta kafa kamfani a bangaren fasaha, kowacce take son bunkasa bangaren fasaha, ko mai sha’awar fasaha? Wannan dama ce gare