Bankin Fidelity PLC, a ranar Juma’a, ya mayar da batun ci gaba da tura kudi zuwa asusun Moniepoint, PalmPay, OPay da Kuda Bank. Bankin na
Sashen tallace-tallace ta Jumia da aka fi sani da ‘Jumia Advertising’ a turance, ya kaddamar da wani tsari da ya kira da ‘Programmatic Advertising service’,
TECH Hausa ta labarto cewa; Bankin Moniepoint Microfinance, bankin da ke bada damar huldar kudi baki daya da sauran bankuna tare da kuma bada damar
Kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria, a karkashin shirinsa na ‘Touching Lives Initiative’, ya bada tallafin kayan aiki da dama ga Cibiyar Tallafawa masu bukatu na
Bankin Ecobank Nigeria, wanda yake reshe ne na kamfanin Ecobank Group, daya daga cikin manyan bankunan Afirka, tare da haɗin gwiwar kamfanin Opolo Global Innovation
Tech Hausa ta labarto cewa; kamfanin ‘Emerging Markets Telecommunications Services (EMTS)’ dake gudanar da layin sadarwa na 9mobile, ta yi bikin cika shekaru 15 a
Kamfanin Bolt mai gwagwarmayar kasuwanci a Nijeriya a bangaren fasaha ya kaddamar da sabuwar cibiyar hada hadar tuki domin bunkasa kwarewar abokan huldarsa a fannin
A yayin da yake maida hankali wajen yaƙar sakonnin ‘spam’, magudi, da ayyukan ‘bot’ a kan dandamalin na X, wanda aka fi sani da Twitter
Aminu Maida (Dr.), sabon Mataimakin Shugaban Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC), ya ce zai daidaita tsarin hukumar wajen mayar da hankali don cimma alkawurran da
Tech Hausa ta labarto cewa; bayan shekaru biyar da kafa manhajar ajiya da cire kudi ta Opay mallakin kamfanin OPay Digital Services Limited, a yanzu